Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prophecy: Inspired

4 ayoyi · 47 fannoni

Ayoyi game da Inspired

  1. Yanzu ku daina ba’arku, in ba haka ba sarƙoƙinku za su ƙara nauyi; Ubangiji, Ubangiji Maɗaukaki, ya faɗa mini game da hallakar da aka ƙaddara a kan dukan ƙasar.

  2. (yadda ya yi magana tun tuni ta wurin annabawansa masu tsarki),

  3. Dukan Nassi numfashin Allah ne yana kuma da amfani don koyarwa, tsawatarwa, gyara da kuma horarwa cikin adalci,

  4. Gama annabci bai taɓa samo tushensa daga nufin mutum ba, sai dai mutane sun yi magana daga Allah yayinda Ruhu Mai Tsarki ya bishe su.