Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prophecy: Hos. 1:10, »...Ye are the sons of the living God.«

2 ayoyi · 47 fannoni

Ayoyi game da Hos. 1:10, »...Ye are the sons of the living God.«

  1. “Duk da haka Isra’ilawa za su zama kamar yashi a bakin teku, da ba za a iya aunawa ko a ƙirga ba. A inda aka ce musu, ‘Ku ba mutanena ba ne,’ za a kira su ‘’ya’yan Allah mai rai.’

  2. kuma, “Zai zama cewa a daidai inda aka ce musu, ‘Ku ba mutanena ba,’ za a ce da su, ‘’ya’yan Allah mai rai.’ ”