Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prophecy: Of tribulations of the righteous
Ayoyi game da Of tribulations of the righteous
Kada ka ji tsoron wahalar da kake gab da sha. Ina gaya maka, Iblis zai sa waɗansunku a kurkuku don yă gwada ku. Za ku sha tsanani na kwana goma. Ka yi aminci ko da za a kashe ka, ni kuwa zan ba ka rawanin rai.