Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prophecy: God gives, through Christ
Ayoyi game da God gives, through Christ
Wahayin Yesu Kiristi, wanda Allah ya ba shi yă nuna wa bayinsa abin da lalle zai faru nan ba da daɗewa ba. Ya bayyana shi ta wurin aiko da mala’ikansa zuwa ga bawansa Yohanna,