Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prophecy: Gift of, promised

3 ayoyi · 47 fannoni

Ayoyi game da Gift of, promised

  1. “Daga baya kuma, zan zuba Ruhuna a bisan dukan mutane. ’Ya’yanku maza da mata za su yi annabci, tsofaffinku za su yi mafarkai, matasanku za su ga wahayoyi.

  2. A’a, ai, abin da aka yi magana ta bakin annabi Yowel ke nan cewa,

  3. “Allah ya ce, ‘A kwanakin ƙarshe, zan zubo Ruhuna bisa dukan mutane. ’Ya’yanku maza da mata za su yi annabci, samarinku za su ga wahayoyi, dattawanku kuma za su yi mafarkai.