Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prophecy: Of false teachers
Ayoyi game da Of false teachers
Cikin kwaɗayinsu waɗannan malaman ƙarya za su cuce ku da tatsuniyoyin da suka ƙaga. Hukuncinsu yana a rataye a kansu tun da daɗewa, hallakarsu kuma ba ta barci.