Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prophecy: Proof of God's foreknowledge
Ayoyi game da Proof of God's foreknowledge
Dukan al’ummai su taru mutane kuma su tattaru. Wane ne a cikinsu ya yi faɗar wannan ya kuma yi mana shelar abubuwan da suka riga suka faru? Bari su kawo shaidunsu don su tabbatar cewa sun yi daidai, don waɗansu su ji su kuma ce, “Gaskiya ne.”