Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prophecy: Not giving ear to
Ayoyi game da Not giving ear to
Shekaru masu yawa ka yi haƙuri da su. Ta wurin Ruhunka ka gargaɗe su ta wurin annabawa. Duk da haka ba su kasa kunne ba, saboda haka ka miƙa su ga maƙwabtansu.