Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prophecy: Is a sure word
Ayoyi game da Is a sure word
Muna kuwa da maganar annabawa da aka ƙara tabbatar mana, zai fi kyau in kuka lura da ita, kamar hasken da yake haskakawa a wuri mai duhu, har yă zuwa wayewar gari da kuma haskakawar tauraron asubahi a zukatanku.