Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prisons: Sometimes entrusted the care of the prison to well-conducted prisoners

2 ayoyi · 44 fannoni

Ayoyi game da Sometimes entrusted the care of the prison to well-conducted prisoners

  1. Saboda haka mai gadin ya sa Yusuf ya zama shugaban dukan waɗanda aka tsare a kurkukun, Yusuf ne kuma yake lura da dukan abin da ake yi a can.

  2. Mai gadin ba ya sa kansa game da kome da yake ƙarƙashin kulawar Yusuf, gama Ubangiji yana tare da Yusuf, ya kuma ba shi nasara a cikin dukan abin da ya yi.