Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prisons: Often chained to two soldiers
Ayoyi game da Often chained to two soldiers
A daren da in gari ya waye da Hiridus yake niyyar kawo shi domin a yi masa shari’a, Bitrus yana barci tsakanin sojoji biyu, daure da sarƙoƙi biyu, masu gadi kuma suna bakin ƙofa.