Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prisons: Often kept to hard labour
Ayoyi game da Often kept to hard labour
Sa’an nan Filistiyawa suka fizge shi, suka ƙwaƙule idanunsa suka gangara da shi zuwa Gaza. Da suka daure shi da sarƙoƙin tagulla, sai aka sa shi yana niƙa a kurkuku.