Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prisons: Often subjected to extreme suffering
Ayoyi game da Often subjected to extreme suffering
Bari nishe-nishen ’yan kurkuku su zo gabanka; ta wurin ƙarfin hannunka ka kiyaye waɗanda aka yanke wa hukuncin mutuwa.
don yă ji nishe-nishen ’yan kurkuku yă kuma saki waɗanda aka yanke musu hukuncin mutuwa.”
Suka raunana ƙafafunsa da sarƙa aka sa wuyansa cikin ƙarafa,