Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prisons: Often fastened in stocks

2 ayoyi · 44 fannoni

Ayoyi game da Often fastened in stocks

  1. ‘Ubangiji ya naɗa ka firist a wurin Yehohiyada don ka lura da gidan Ubangiji; ya kamata ka sa kowane mahaukaci wanda yake yi kamar annabi cikin turu da kuma a kangi.

  2. Da karɓan irin umarnan nan, sai ya sa su can cikin ɗakin kurkuku na ciki-ciki, kuma ya ɗaura ƙafafunsu a turu.