Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prisons: Often used severity
Ayoyi game da Often used severity
Aka sa Irmiya a can cikin kurkuku, inda ya kasance kwanaki masu yawa.
Amma yanzu, ranka yă daɗe, sarkina, ka saurara. Bari in kawo kukata a gabanka. Kada ka mai da ni gidan Yonatan magatakarda, in ba haka zan mutu a can.”
Da karɓan irin umarnan nan, sai ya sa su can cikin ɗakin kurkuku na ciki-ciki, kuma ya ɗaura ƙafafunsu a turu.