Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prisons: Persons accused of heresy
Ayoyi game da Persons accused of heresy
Sai suka kama Bitrus da Yohanna, amma da yake yamma ta riga ta yi sai suka sa su cikin kurkuku sai kashegari.
Suka kama manzannin suka sa su a kurkukun da ake sa kowa da kowa.
Amma Shawulu ya fara hallaka ikkilisiya. Yana shiga gida-gida, yana jan maza da mata yana jefa su cikin kurkuku.