Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Prisons: Put to death if prisoners escaped
Ayoyi game da Put to death if prisoners escaped
Bayan Hiridus ya neme shi bai same shi ba, sai ya tuhumi masu gadin, ya kuma ba da umarni a kashe su. Sa’an nan Hiridus ya tashi daga Yahudiya ya tafi Kaisariya ya kuma yi ’yan kwanaki a can.