Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Presumption: Pretending to prophecy
Ayoyi game da Pretending to prophecy
In abin da annabin ya furta da sunan Ubangiji bai faru ba, ko bai zama gaskiya ba, saƙo ne da Ubangiji bai faɗa ba ke nan. Wannan annabi ya yi rashin hankali ne kawai. Kada ku ji tsoronsa.