Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Presumption: Builders of Babel
Ayoyi game da Builders of Babel
Sa’an nan suka ce, “Ku zo, mu gina wa kanmu birni da hasumiyar da za tă kai har sammai, domin mu yi wa kanmu suna, don kada mu warwatsu ko’ina a doron ƙasa.”