Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Presumption: Men of Bethshemesh
Ayoyi game da Men of Bethshemesh
Amma Allah ya kashe waɗansu mutum saba’in na mutanen Bet-Shemesh domin sun leƙa cikin akwatin alkawarin Ubangiji. Mutane kuwa suka yi makoki domin Ubangiji ya hallaka mutane da yawa.