Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Presumption: A characteristic of the wicked
Ayoyi game da A characteristic of the wicked
Wannan gaskiya ce musamman ga waɗanda suke bin sha’awace-sha’awacen lalaci na mutuntaka, suna kuma rena masu mulki. Da ƙarfin hali da kuma girman kai, waɗannan mutane ba sa tsoro kawo zargin ɓata sunan talikan sama;