Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Presumption: Sons of Sceva
Ayoyi game da Sons of Sceva
Waɗansu Yahudawa masu yawo gari-gari suna fitar da mugayen ruhohi suka yi ƙoƙari su yi amfani da sunan Ubangiji Yesu a kan waɗanda suke da aljanu. Suna cewa, “A cikin sunan Yesu wanda Bulus yake wa’azi, na umarce ku, ku fito.”
’Ya’ya bakwai maza na Sikeba, wani babban firist na Yahudawa, suna yin haka.