Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Presents: Generally procured a favourable reception
Ayoyi game da Generally procured a favourable reception
Kyauta kan buɗe hanya wa mai bayarwa yakan kuma kai shi a gaban babban mutum.
Kowa na ƙoƙari ya sami farin jini wurin mai mulki, kuma kowa na so a ce shi abokin mutumin nan mai yawan kyauta ne.