Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Presents: To appease the angry feelings of others

4 ayoyi · 37 fannoni

Ayoyi game da To appease the angry feelings of others

  1. Ku kuma tabbata kun ce, ‘Bawanka Yaƙub yana tafe a bayanmu.’ ” Gama Yaƙub ya yi tunani cewa, “Zan kwantar da ran Isuwa da waɗannan kyautai, kafin mu sadu fuska da fuska, wataƙila yă karɓe shi.”

  2. Bari kuma ka karɓi wannan kyautar da baiwarka ta kawo don samarin da suke binka.

  3. Ina roƙonka ka gafarta wa baiwarka laifinta gama tabbatacce Ubangiji zai ba shugabana dawwammamiyar sarauta, gama kana yin yaƙin Ubangiji ne. Kuma ba wani mugun abin da zai same ka muddin kana a raye.

  4. Sa’an nan Dawuda ya karɓi abin da ta kawo masa daga hannunta, ya kuma ce mata, “Ki koma gida kada ki damu, na ji koke-kokenki, zan kuma biya miki bukatarki.”