Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Presents: Laid out and presented with great ceremony

3 ayoyi · 37 fannoni

Ayoyi game da Laid out and presented with great ceremony

  1. Suka shirya kyautansu domin isowar Yusuf da rana, gama sun ji cewa zai ci abinci a nan.

  2. Bayan Ehud ya ba da harajin, sai ya sallame mutanen da suka ɗauko harajin.

  3. Suka shiga gidan, suka kuwa ga yaron tare da mahaifiyarsa Maryamu. Suka durƙusa har ƙasa, suka yi masa sujada. Sa’an nan suka kunce dukiyarsu, suka miƙa masa kyautai na zinariya da na turare da na mur.