Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Presents: Cattle
Ayoyi game da Cattle
awaki ɗari biyu da bunsurai ashirin, tumaki ɗari biyu da raguna ashirin,
raƙuma mata talatin tare da ƙananansu, shanu arba’in da bijimai goma, jakuna mata ashirin da kuma jakuna maza goma.
Sai ku ce, ‘Na bawanka Yaƙub ne. Kyauta ce wa maigidana Isuwa, yana kuma tafe a bayanmu.’ ”