Avva
An kuma san shi da: Ava
34.4600, 41.9600 Duba a Google Maps
Ayoyin da suka ambaci Avva
Sarkin Assuriya ya kawo mutane daga Babilon, Kuta, Afa, Hamat da Sefarfayim ya zaunar da su a garuruwan Samariya don su maya gurbin Isra’ilawa. Suka mallaki Samariya suka kuma zauna a garuruwansu.