Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Presents: To judges to secure a favourable hearing

2 ayoyi · 37 fannoni

Ayoyi game da To judges to secure a favourable hearing

  1. Mugun mutum yakan karɓa cin hanci a asirce don yă lalace yin adalci.

  2. Ga abin da Ubangiji ya ce, “Saboda zunubai uku na Isra’ila, har guda huɗu ma, ba zan fasa hukunta su ba. Don sun sayar da adalai waɗanda suka kāsa biyan bashinsu. Sun kuma sayar da matalauta waɗanda bashinsu bai ma kai ko kuɗin bi-labi ba.