Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Presents: To confirm covenants
Ayoyi game da To confirm covenants
Ibrahim ya ware ’yan raguna bakwai daga cikin garke,
sai Abimelek ya ce wa Ibrahim, “Mene ne ma’anar ’yan raguna bakwai da ka keɓe?”
Ibrahim ya amsa ya ce, “Ka karɓi waɗannan ’yan tumaki bakwai daga hannuna a matsayin shaida cewa ni ne na haƙa wannan rijiya.”