Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Presents: Receiving of, a token of good will

2 ayoyi · 37 fannoni

Ayoyi game da Receiving of, a token of good will

  1. Sai Yaƙub ya ce, “A’a, ina roƙonka, in na sami tagomashi a idanunka, sai ka karɓi wannan kyautai daga gare ni. Gama ganin fuskarka kamar ganin fuskar Allah ne, yanzu da ka karɓe ni da farin ciki.

  2. Ina roƙonka ka karɓi kyautar da aka kawo maka, gama Allah ya yi mini alheri kuma ina da kome da nake bukata.” Ganin yadda Yaƙub ya nace, sai Isuwa ya karɓa.