Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Presents: Servants
Ayoyi game da Servants
Sai Abimelek ya kawo awaki da shanu da bayi maza da mata, ya ba wa Ibrahim, ya kuma komar da Saratu matarsa gare shi.
Laban kuma ya ba da baranyarsa Zilfa wa ’yarsa tă zama mai hidimarta.
Laban ya ba da baranyarsa Bilha wa ’yarsa Rahila ta zama mai hidimarta.