Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Presents: Not bringing, considered a mark of disrespect and disaffection

2 ayoyi · 37 fannoni

Ayoyi game da Not bringing, considered a mark of disrespect and disaffection

  1. Sarkin Assuriya ya kawo mutane daga Babilon, Kuta, Afa, Hamat da Sefarfayim ya zaunar da su a garuruwan Samariya don su maya gurbin Isra’ilawa. Suka mallaki Samariya suka kuma zauna a garuruwansu.

  2. A wannan rana zai ɗauke nauyi daga kafaɗarku, nauyinsu daga wuyanku; za a karye karkiya domin kun yi ƙiba ƙwarai.