Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Presents: At marriages
Ayoyi game da At marriages
Sa’an nan bawan ya fito da kayan ado na zinariya da azurfa da kayayyaki na tufafi ya ba wa Rebeka; ya kuma ba wa ɗan’uwanta da mahaifiyarta kyautai masu tsada.
Diyar Taya za tă zo da kyauta, mawadata za su nemi tagomashinki.