Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Peace Offerings: If a votive offering to be eaten the same day or the next

5 ayoyi · 38 fannoni

Ayoyi game da If a votive offering to be eaten the same day or the next

  1. “ ‘In hadayarsa cika wa’adin rantsuwa ce ko kuwa ta yardar rai ce, sai a ci hadayar a ranar da ya miƙa ta, amma za a iya cin duk abin da ya rage kashegari.

  2. Duk naman hadayar da ya rage har kwana uku, dole a ƙone shi.

  3. Za a ci ta a ranar da kuka miƙa ta, ko kuwa a kashegarin; duk abin da ya rage har kwana ta uku dole a ƙone shi.

  4. In aka ci ta a rana ta uku, marar tsabta ce, ba kuma za a karɓe ta ba.

  5. Duk wanda ya ci ta zai zama da laifi domin ya ƙazantar da abin da yake da tsarki ga Ubangiji, dole a raba mutumin nan da mutanensa.