Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Peace Offerings: By Manasseh on repairing and restoring the altar

2 ayoyi · 38 fannoni

Ayoyi game da By Manasseh on repairing and restoring the altar

  1. Ya fid da baƙin alloli, ya kuma fid da siffofi daga haikalin Ubangiji, haka ma dukan bagadan da ya gina a kan tudun haikali da kuma cikin Urushalima, ya zubar da su a bayan birni.

  2. Sa’an nan ya gyara bagaden Ubangiji ya kuma miƙa hadayun salama da kuma hadayun godiya a bagaden, ya kuma faɗa wa Yahuda su bauta wa Ubangiji, Allah na Isra’ila.