Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Peace Offerings: By Israel after their defeat
Ayoyi game da By Israel after their defeat
Sa’an nan Isra’ilawa, dukan mutane, suka haura zuwa Betel, a can suka zauna suna kuka a gaban Ubangiji. Suka yi azumi a wannan rana har yamma suka miƙa hadayun ƙonawa da hadayun salama ga Ubangiji.