Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Peace Offerings: At expiration of Nazarite's vow
Ayoyi game da At expiration of Nazarite's vow
A can zai miƙa hadayunsa ga Ubangiji. Hadayun kuwa su ne, ɗan rago, bana ɗaya marar lahani don hadaya ta ƙonawa, ’yar tunkiya, bana ɗaya marar lahani na hadaya don zunubi, rago marar lahani don hadaya ta salama,