Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Peace Offerings: At consecration of priests

2 ayoyi · 38 fannoni

Ayoyi game da At consecration of priests

  1. “Ka ɗebi kitse daga wannan rago, ka yanke wutsiyarsa mai kitse, ka kuma ɗebi kitsen da ya rufe kayan ciki, da kitsen da yake bisa hanta, da ƙoda biyu da kitsen da yake kansu, da cinyar dama. (Gama rago ne don naɗi.)

  2. “Keɓaɓɓun tufafin nan na Haruna za su zama na zuriyarsa bayan mutuwarsa. Da tufafin nan ne za a zuba musu mai, a keɓe su.