Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Peace Offerings: As a thanksgiving-offering

2 ayoyi · 38 fannoni

Ayoyi game da As a thanksgiving-offering

  1. “ ‘In ya miƙa hadayar a matsayin hadaya ta godiya ce, to, zai miƙa ta tare da burodi mai kauri marar yisti, wanda aka kwaɓa da mai, da burodi marar kauri, wanda aka shafa wa mai, da kuma burodi mai kauri da aka yi da gari mai laushi wanda aka kwaɓa sosai da mai.

  2. Tare da hadayarsa don zumunci ta godiya, zai miƙa dunƙulen burodin da aka yi da yisti.