Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Peace Offerings: An offering most acceptable

2 ayoyi · 38 fannoni

Ayoyi game da An offering most acceptable

  1. ’Ya’yan Haruna za su ƙone shi a kan bagade a bisa hadaya ta ƙonawa wadda take a kan itacen da yake cin wuta, kamar hadayar da ka yi da wuta, mai daɗin ƙanshi ga Ubangiji.

  2. Firist zai ƙone su a kan bagade kamar abinci, hadaya ce da aka yi da wuta, mai daɗin ƙanshi. Dukan kitsen na Ubangiji ne.