Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Peace Offerings: To kill it at tabernacle door

2 ayoyi · 38 fannoni

Ayoyi game da To kill it at tabernacle door

  1. Yă kuma ɗibiya hannunsa bisa kan hadayarsa, yă yanka ta a mashigin Tentin Sujada. Sa’an nan ’ya’yan Haruna waɗanda suke firistoci za su yayyafa jinin a kan bagade a kowane gefe.

  2. Sa’an nan ya kawo ’ya’yan Haruna maza, ya sa musu taguwoyi, ya ɗaɗɗaura igiyoyi kewaye da su, ya kuma sa musu huluna yadda Ubangiji ya umarce shi.