Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Peace Offerings: By David after the plague
Ayoyi game da By David after the plague
Dawuda ya gina wa Ubangiji bagade a wurin, ya kuma miƙa masa hadaya ta ƙonawa, da hadaya ta salama. Sa’an nan Ubangiji ya amsa addu’o’in a madadin ƙasar, aka kuma kawar wa Isra’ila annoban.