Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Peace Offerings: By David on bringing up the ark
Ayoyi game da By David on bringing up the ark
Suka kawo akwatin alkawarin Ubangiji, aka ajiye shi a inda aka shirya masa a cikin tentin da Dawuda ya shirya dominsa. Dawuda kuma ya miƙa hadaya ta ƙonawa da hadaya ta salama a gaban Ubangiji.