Skip to content

Zuar

5 ayoyi · 1 ɗan gida

Ayoyin da suka ambaci Zuar

  1. daga kabilar Issakar, Netanel ɗan Zuwar;

  2. Kabilar Issakar za su yi sansani biye da su. Shugabansu shi ne Netanel ɗan Zuwar.

  3. A rana ta biyu, Netanel ɗan Zuwar, shugaban mutanen Issakar, ya kawo hadayarsa.

  4. da shanu biyu, raguna biyar, bunsurai biyar da kuma ’yan raguna biyar dukansu bana ɗaya-ɗaya, a miƙa su hadaya ta salama. Wannan ita ce hadayar Netanel ɗan Zuwar.

  5. Netanel ɗan Zuwar ne shugaban ɓangaren kabilar Issakar,