- English
- King James KJV
- Complete Jewish CJB
- World English WEBM
- Berean Standard BSB
- American Standard ASV
- Geneva GNV
- Young's Literal YLT
- Douay-Rheims DRC
- International
- Shqip ALB
- العربية SVD
- বাংলা BN-IRV
- မြန်မာ Judson
- 简体文 CUV-S
- 繁體中文 CUV-T
- Čeština BKR
- Nederlands STVE
- Français LSG
- Deutsch SCH
- Ελληνικά Vamvas
- ગુજરાતી GU-IRV
- Hausa HCB
- עברית Hebrew
- हिन्दी HCV
- Magyar KAROLI
- Bahasa Indonesia INDO-TB
- Italiano Diodati
- 日本語 Kougo
- 한국어 Korean
- മലയാളം MAL
- मराठी MRCV
- Norsk DNB
- فارسی OPV
- Polski BG
- Português Almeida
- Română Cornilescu
- Русский Synodal
- Español RVG
- Kiswahili Neno
- Svenska SV1917
- Tagalog TAG-ADB
- தமிழ் TCV
- తెలుగు TSA
- ภาษาไทย THAI-KJV
- Українська Ohienko
- Tiếng Việt CADMAN
- Yorùbá YCB
Creation Era
Creation & The Fall
God creates the heavens and earth, forming humanity in his image before sin enters the world.
Ayoyi daga wannan lokacin
- Farawa 5:20kusan 3382 K.H.
Gaba ɗaya dai, Yared ya yi shekara 962, sa’an nan ya mutu.
- Farawa 5:21kusan 3317 K.H.
Sa’ad da Enok ya yi shekara 65, sai ya haifi Metusela.
- Farawa 5:22kusan 3317 K.H.
Bayan ya haifi Metusela, Enok ya kasance cikin zumunci da Allah shekaru 300, ya kuma haifi waɗansu ’ya’ya maza da mata.
- Farawa 5:23kusan 3017 K.H.
Gaba ɗaya dai, Enok ya yi shekaru 365.
- Farawa 5:24kusan 3017 K.H.
Enok ya kasance cikin zumunci da Allah, sa’an nan ba a ƙara ganinsa ba. Saboda Allah ya ɗauke shi.
- Farawa 5:25kusan 3130 K.H.
Sa’ad da Metusela ya yi shekara 187, sai ya haifi Lamek.
- Farawa 5:26kusan 3130 K.H.
Bayan ya haifi Lamek, Metusela ya yi shekaru 782, ya kuma haifi waɗansu ’ya’ya maza da mata.
- Farawa 5:27kusan 2348 K.H.
Gaba ɗaya dai, Metusela ya yi shekaru 969, sa’an nan ya mutu.
- Farawa 5:28kusan 2948 K.H.
Sa’ad da Lamek ya yi shekara 182, sai ya haifi ɗa.
- Farawa 5:29kusan 2948 K.H.
Ya ba shi suna Nuhu ya kuma ce, “Zai yi mana ta’aziyya a cikin aikinmu da wahalar hannuwanmu a ƙasar da Ubangiji ya la’anta.”
- Farawa 5:30kusan 2948 K.H.
Bayan an haifi Nuhu, Lamek ya yi shekara 595, yana kuma da ’ya’ya maza da mata.
- Farawa 5:31kusan 2353 K.H.
Gaba ɗaya dai, Lamek ya yi shekaru 777, sa’an nan ya mutu.
- Farawa 5:32kusan 2448 K.H.
Bayan Nuhu ya yi shekara 500, sai ya haifi Shem, Ham da Yafet.