Tsallake zuwa abun ciki

Lamech

7 ayoyi · 2 'yan gida

Ayoyin da suka ambaci Lamech

  1. Sa’ad da Metusela ya yi shekara 187, sai ya haifi Lamek.

  2. Bayan ya haifi Lamek, Metusela ya yi shekaru 782, ya kuma haifi waɗansu ’ya’ya maza da mata.

  3. Sa’ad da Lamek ya yi shekara 182, sai ya haifi ɗa.

  4. Bayan an haifi Nuhu, Lamek ya yi shekara 595, yana kuma da ’ya’ya maza da mata.

  5. Gaba ɗaya dai, Lamek ya yi shekaru 777, sa’an nan ya mutu.

  6. Enok, Metusela, Lamek, Nuhu.

  7. ɗan Kainan, ɗan Arfakshad, ɗan Shem, ɗan Nuhu, ɗan Lamek,