Cainan
An kuma san shi da: Kenan
Ayoyin da suka ambaci Cainan
Sa’ad da Enosh ya yi shekara 90, sai ya haifi Kenan.
Bayan ya haifi Kenan, Enosh ya yi shekara 815, ya kuma haifi waɗansu ’ya’ya maza da mata.
Sa’ad da Kenan ya yi shekara 70, sai ya haifi Mahalalel.
Bayan ya haifi Mahalalel, Kenan ya yi shekara 840, ya kuma haifi waɗansu ’ya’ya maza da mata
Gaba ɗaya dai, Kenan ya yi shekara 910, sa’an nan ya mutu.
Kenan, Mahalalel, Yared,
ɗan Metusela, ɗan Enok, ɗan Yared, ɗan Mahalalel, ɗan Kainan,