Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Cainan

7 ayoyi · 2 fannoni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. Sa’ad da Enosh ya yi shekara 90, sai ya haifi Kenan.

  2. Bayan ya haifi Kenan, Enosh ya yi shekara 815, ya kuma haifi waɗansu ’ya’ya maza da mata.

  3. Gaba ɗaya dai, Enosh ya yi shekaru 905, sa’an nan ya mutu.

  4. Sa’ad da Kenan ya yi shekara 70, sai ya haifi Mahalalel.

  5. Bayan ya haifi Mahalalel, Kenan ya yi shekara 840, ya kuma haifi waɗansu ’ya’ya maza da mata

  6. Gaba ɗaya dai, Kenan ya yi shekara 910, sa’an nan ya mutu.

  7. Sa’ad da Mahalalel ya yi shekara 65, sai ya haifi Yared.