Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Walls: Small towns and villages were not surrounded by
Ayoyi game da Small towns and villages were not surrounded by
Amma za a ɗauki gidaje a ƙauyuka marasa katanga kewaye da su daidai da gonaki. Za a iya fanshe su, a kuma mayar da su a Shekara ta Murna.
Dukan biranen nan masu katanga da suke da tsayi masu ƙofofi da ƙyamare, akwai kuma manya ƙauyukan da ba su da katanga.