Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Walls: (Whited,) of hypocrites
Ayoyi game da (Whited,) of hypocrites
Sai Bulus ya ce masa, “Allah zai buge ka, kai farin bango! Ka zauna a can kana hukunta ni bisa ga doka, ga shi kai kanka kana ƙetare dokar ta wurin ba da umarni a buge ni!”